<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 1) Yesu ya zo da ƙaunarsa,
 Ya fanshe ni da jininsa,
 Ya cece ni da ikonsa,
 Yana riƙe da ni.

[V2]
 KORUS
 Yesu ya ba da jininsa,
 Ya wanke dukan laifina,
 Ya kawo mini gafara.
 Ina yabon Yesu yanzu.

[V3]
 2) Tun da ya kira ni, na ƙi,
 Amma yanzu, Yesu zan bi,
 Ina misalin kyautarsa
 Da daɗin bautarsa!
 Korus

[V4]
 3) Yesu ya kawo gafara,
 Ya cika ni da Ruhunsa,
 Ya sake mini halina,
 Ubangijina ne.
 Korus</lyrics>
<title>Yesu Ya Zo Da Ƙaunarsa LW190</title>
<hymn_number>190</hymn_number>
</song>